iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Firaministan Falasdinu Mohammad Shtayyeh ya yi kira da a gudanar da bincike kan laifuffukan yaki da gwamnatin Isra'ila ke aikatawa kan al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3486710    Ranar Watsawa : 2021/12/21